Tare da darussa daga dattawar addini da tunani
IQNA - An buga shirye-shirye na musamman na watan Ramadan da na Nowruz na Iqna tare da laccoci a fannonin kur'ani, addini, zamantakewa, adabi da al'adu daban-daban a iqna.ir da shafukan sada zumunta a adireshin @iqnanews.
Lambar Labari: 3490818 Ranar Watsawa : 2024/03/16
Tehran (IQNA) Za a gudanar da bikin abincin halal mafi girma a Turai, tare da halartar masu baje koli da shirye-shiryen al'adu da nishaɗi iri-iri, a watan Satumba mai zuwa a birnin Manchester na ƙasar Ingila.
Lambar Labari: 3487579 Ranar Watsawa : 2022/07/22
Tehran (IQNA) kamar kowace shekara a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa akan kayata wasu wurare a lokacin azumin watan.
Lambar Labari: 3487135 Ranar Watsawa : 2022/04/07
Tehran (IQNA) A wata ganawa da yayi da manema labarai, shugaban na Rasha ya bayyana cewa, cin zarafin Annabi Muhammadu (SAW) ba 'yancin fadar albarkacin ba ke ba ne.
Lambar Labari: 3486721 Ranar Watsawa : 2021/12/23
Tehran (IQNA) Kamfanonin da ke samar da kayayyakin abincin halal sun yaba da irin karbuwar da kayansu ke samu a kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3486653 Ranar Watsawa : 2021/12/07
Tehran (IQNA) Dubban 'yan daika ne suka gudanar da taron maulidin Imam (AS) jikan manzon Allah (SAW) a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3486633 Ranar Watsawa : 2021/12/02
Tehran (IQNA) kamar kowace yara mahardata kur'ani mai tsarki a garin Gaza na Falastinu suna gudanar da wani zagaye a kowace shekara .
Lambar Labari: 3486412 Ranar Watsawa : 2021/10/11
Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin mulunci na Iran ya isa da sako ga mahajjan bana, wanda ya mayar da hankali kan tunatarwa dangane da muhimman abubuwan da suke a matsayin kalu bale ga al'umma.
Lambar Labari: 3486120 Ranar Watsawa : 2021/07/19
Tehran (IQNA) wasu daga cikin kayayyakin tarihin musulunci a dakin ajiyar kayan tarihi na Pergamon a kasar Jamus.
Lambar Labari: 3486029 Ranar Watsawa : 2021/06/19
Tehran (IQNA) daruruwan Falastinawa sun shiga cikin aikin gayya na shekara-shekara da ake yi na share masallacin Quds kafin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3485799 Ranar Watsawa : 2021/04/11
Tehran (IQNA) wata makaranta mallakin musulmi a yankin Blackburn a kasar Burtaniya tana bayar da tallafi ga marassa galihu.
Lambar Labari: 3485655 Ranar Watsawa : 2021/02/15
Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar Hamas ya bayyana cewa mabiya addinin kirista abokan zama ga dukkanin musulmi da suke Falastinu.
Lambar Labari: 3485479 Ranar Watsawa : 2020/12/21
Tehran (IQNA) an dakatar da gasar kur’ani ta duniya da ake gudanarwa kowace shekara akasar Aljeriya saboda matsalar corona.
Lambar Labari: 3484705 Ranar Watsawa : 2020/04/12
Bangaren kasa da kasa, Musulmin kasar Amurka sun fara gudanar da zaman taronsu da suka saba gudanarwa a kowace shekara a birnin Houston.
Lambar Labari: 3482945 Ranar Watsawa : 2018/09/02
Bangaren kasa da kasa, a hajjin bana za a raba robobin ruwan zamzam guda miliyan bakawai da dubu dari biyar ga alhazai.
Lambar Labari: 3482868 Ranar Watsawa : 2018/08/06